Jump to content

Miya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Miya
dish (en) Fassara
Image
Kayan haɗi dressing (en) Fassara
liquid (en) Fassara
ruwa
kayan miya
broth (en) Fassara
spice (en) Fassara
Said to be the same as (en) Fassara broth (en) Fassara
Image
miyar yaji da ganye
Image
miyar vegitebur
Image
abinci da miyar riɗi
Image
kalan wata miya
Image
miyar kimchi
Image
Miyar mama da mummuƙi
Image
jar miya
Image
miyar hausa
Image
miyar ganye
Image
kalan wata miya ta ganye
Image
Miya

Miya tana kuma daga cikin kayan abinci wand kuma a ita ba'a shanta ita kaɗai zalla[1] sai dai an haɗata da tuwo ko kuma shinkafa ko kuma dai abinda akayi wa miyar kamar miyar awara da dai sauransu.

Miya kala-kala [2] ce akwai miyar kuka, miyar albasa, miyar alayyahu, miyar zogale, miyar ayayo, miyar kubewa, miyar tumatur, miyar dabge, da dai sauran dangogin miyar daban daban.

Ire-iren miyoyi

[gyara sashe | gyara masomin]

Ga wasu daga cikin sanannun miya ta yau da kullin kamar haka:;

Ana cin wasu abincin da miya kamar irinsu tuwo da sauransu.