Jump to content

Hannu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Imagehannu
organism subdivision type (en) Fassara da class of anatomical entity (en) Fassara
Image
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na subdivision of cardinal body part (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Bangare na free upper limb (en) Fassara
Anatomical location (en) Fassara free upper limb (en) Fassara
Arterial supply (en) Fassara axillary artery (en) Fassara
Venous drainage (en) Fassara axillary vein (en) Fassara
Alaƙanta da shoulder (en) Fassara da hannu
Image
wata mata tana wanke hannu
Image
yara na wanke hanbayensu
Image
sun haɗa hannuwa suna gaisawa
Image
yatsu
Image
rubutu da hannu
Image
Hannu

Hannu gaɓa ce a jikin Ɗan'adam da dabbobi wanda suke amfani da su wurin gudanar da buƙatuwa.

Image
kashin hannu
Image
hannu na rubutu
Image
hannu
Image
hand AP

Hannu yana ɗauke da yan yatsu, sannan ana samun shi ne a karshe gaɓobi waɗanda suka fita a wajen jiki daga sama, a jikin ɗan adam, biri, da kuma gwaggon biri. wasu daga cikin halittu kamar koala suna da hannaye ma bambanta wanda sawukan hannayensu sunyi kama dana ɗan adam.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Image
Hannu
  1. Thomas, Dorcas MacClintock; illustrated by J. Sharkey (2002). A natural history of raccoons. Caldwell, N.J.: Blackburn Press. p. 15. ISBN 978-1-930665-67-5.