Paul Martin
Appearance




Paul Martin [lafazi : /fol maretin/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1938 a Windsor, Ontario, Kanada. Paul Martin firaministan kasar Kanada ne daga Disamba 2003 (bayan Jean Chrétien) zuwa Fabrairu 2006 (kafin Stephen Harper).
