Jump to content

Tara

Daga Wiktionary

Tara na nufin nambar dake tsakanin takwas da goma wato wannan lambar 9

English

[gyarawa]
  • {Nine}

Digit number

[gyarawa]
  • {9}

Tara shine biyan wasu kuɗi a maimakon wani horo ko hukunci wani laifi.

Misali

[gyarawa]
  • Anci Nafi'u tarar kudi naira dubu


Tara haɗa abubuwa a wuri ɗaya.

Tara shi ne lokacin da yan makaranta ke fito wa daga aji don hutawa da sauran uzirori na su.