Akpo
Appearance
|
natural gas field (en) | ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Wuri | ||||
| ||||
|
|
|
Akpo Fields An gano shi a cikin 2000, filin Akpo yana cikin ruwa mai zurfi a Najeriya. akan OML 130 kusan 200 kilometres (124 mi) daga Fatakwal, ruwan Akpo ya kai daga 1,100 to 1,700 metres (3,600 to 5,600 ft).
