Jump to content

Gyele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageGyele
Image
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na headcloth (en) Fassara da female headgear (en) Fassara
Amfani wajen mace
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Image
Wata yarinya sanye da Gyale
Image
Astrakhan Navruz sanye da Gyale
Image
Mace ta sa Gyele

Gyele ko mayafi nau'in tufafi ne da Mata ke amfani da Shi Domin rufe jiki,ko ado ,kasashe daban daban kanyi amfani da Shi Domin ado da kwalliya. Fatan za'a cigaba da Shiga me kyau da fa'ida.