Jump to content

Zobe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageZobe
Image
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na jewelry (en) Fassara
Image
Image
zobe akan takarda
Image
zobe
Image
zobe
Image
Image
zobe

Zobe wani dan ƙarfe ne ko kuma gwal ko zinare zagayayye (Circle) da ake ƙwalliya da shi a hannu, zobe abu ne da ake ƙwalliya da shi domin ƙara kyau ko domin tabbatar da soyayya a tsakanin masoya.

Image
zobe
Image
zobe
Image
zobe
Image
Image
zobe

Zobe nada matuƙar mahimmanci a wasu ƙasashen da suka ɗauke shi jigo sosai a cikin soyayya kamar India da wasu ƙasashen.

Image
zobe
Image
zabe

Ire-iren zobina

[gyara sashe | gyara masomin]
Image
zobe

Akwai ire-iren zobe da ake amfani dasu da yawa.

  1. Zobe na ƙarfe
  2. Zobe na azurfa
  3. Zobe na zinare
  4. Zobe na roba[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Image
zobe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-15. Retrieved 2021-03-12.