Jump to content

Komoros

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageKomoros
Union des Comores (fr)
الاتحاد القمري (ar)
Flag of the Comoros (en) National seal of the Union of the Comoros (en)
Flag of the Comoros (en) Fassara National seal of the Union of the Comoros (en) Fassara
Image

Take Udzima wa ya Masiwa (en) Fassara

Kirari «وحدة، تضامن، تنمية»
«Unité – Solidarité – Développement»
Wuri
Image Map
 12°18′S 43°42′E / 12.3°S 43.7°E / -12.3; 43.7

Babban birni Moroni
Yawan mutane
Faɗi 902,348 (2022)
 Yawan mutane 443.63 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harsunan Comorian
Larabci
Faransanci
Addini Musulunci
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,034 km²
Wuri mafi tsayi Dutsen Karthala (2,361 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Federal Islamic Republic of the Comoros (en) Fassara
Ƙirƙira 6 ga Yuli, 1975
23 Disamba 2001
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Gangar majalisa Assembly of the Union of the Comoros (en) Fassara
 President of Comoros (en) Fassara Azali Assoumani (mul) Fassara (2016)
 President of Comoros (en) Fassara Azali Assoumani (mul) Fassara (26 Mayu 2016)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 1,296,089,479 $ (2021)
Kuɗi Comoran Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .km (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +269
Lambar taimakon gaggawa 17 (mul) Fassara, 18 (en) Fassara da 772-03-73 (en) Fassara
Lambar ƙasa KM
Wasu abun

Yanar gizo beit-salam.km
Image
Komoros
Image
manuniyar komoros
Image
tutar komoros
Image
manuniyar comoros

Komoros ko Kungiyar Komoros (da harshen Komoros: Komori ko Udzima wa Komori, da Faransanci: Comores ko Union des Comores, da Larabci: لاتحاد القمري), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Komoros na da eyaka da Tanzania daga kudu maso yabashie, Mozambique da Arewa maso yamma, Komoros yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,659; kungiyar tsiburai ce. Komoros yana da yawan jama'a 850,886, bisa ga jimillar Babban birnin Komoros, Moroni ne.

Image
komoros
Image
manuniyar komoros
Image
cocin komoros
Image
komoros
Image
komoros

Shugaban kasar Komoros Azali Assoumani ne.

Image
Shugaba Azali Assoumani na yanzu mai ci a kasar

Komoros ya samu yancin kanta ne daga kasar Faransa


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe